Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 26:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Dawuda ya sa shi, shi da 'yan'uwansu su dubu biyu da ɗari bakwai (2,700) gwanaye, waɗanda suke shugabancin gidajen kakanni, su lura da kabilar Ra'ubainu, da ta Gad, da rabin kabilar Manassa a kan dukan ayyukan Allah da na sarki.

Karanta cikakken babi 1 Tar 26

gani 1 Tar 26:32 a cikin mahallin