Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace rana Lawiyawa shida suke tsaron ƙofar gabas, huɗu a ƙofar kudu, huɗu kuma a ƙofar arewa, biyu biyu suke tsaron ɗakunan ajiya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 26

gani 1 Tar 26:17 a cikin mahallin