Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 24:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ma suka jefa kuri'a kamar yadda 'yan'uwansu, 'ya'yan Haruna, maza, suka yi a gaban sarki Dawuda, da Zadok, da Ahimelek, da shugabannin gidajen kakanni na firistoci da na Lawiyawa. Shugaban gidan kakanni ya jefa kuri'a daidai da ƙanensa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 24

gani 1 Tar 24:31 a cikin mahallin