Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 24:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan suna da aikin da aka ba su na hidimar Haikalin Ubangiji bisa ga ka'idar da kakansu Haruna ya kafa musu, kamar yadda Ubangiji Allah na Isra'ila ya umarce shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 24

gani 1 Tar 24:19 a cikin mahallin