Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kuma taimaka wajen gurasar ajiyewa, da lallausan gari na hadaya ta gari, da waina marar yisti, da abin da akan toya, da abin da akan kwaɓa, da ma'aunan nauyi da na girma.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23

gani 1 Tar 23:29 a cikin mahallin