Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:18-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Ɗan Izhara shi ne Shelomit, shugaba.

19. 'Ya'yan Hebron, maza, su ne Yeriya, shi ne babba, da Amariya na biyu, da Yahaziyel na uku, da kuma Yekameyam na huɗu.

20. 'Ya'yan Uzziyel, maza, su ne Mika, da Isshiya.

21. 'Ya'yan Merari, su ne Mali da Mushi. 'Ya'yan Mali su ne Ele'azara da Kish.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23