Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Amram, maza, su ne Haruna, da Musa. Aka keɓe Haruna domin ya tsarkake abubuwa mafi tsarki, domin shi da 'ya'yansa za su ƙone turare a gaban Ubangiji, su yi masa hidima, su riƙa sa albarka da sunansa har abada.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23

gani 1 Tar 23:13 a cikin mahallin