Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce, “Ɗana Sulemanu yaro ne, bai gogu da duniya ba. Ga shi, Haikalin da za a gina wa Ubangiji zai zama mai ƙayatarwa ƙwarai, zai zama sananne mai daraja cikin dukan ƙasashe, saboda haka sai in tanada masa.” Domin haka Dawuda ya tara kayayyakin gini masu ɗumbun yawa kafin rasuwarsa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:5 a cikin mahallin