Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce wa Allah, “Na yi zunubi ƙwarai saboda abin nan da na aikata. Amma ina roƙonka ka gafarta mini laifina, gama na yi aikin wauta ƙwarai da gaske.”

Karanta cikakken babi 1 Tar 21

gani 1 Tar 21:8 a cikin mahallin