Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 21:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya gina wa Ubangiji bagade a wurin, ya miƙa hadayu na ƙonawa da hadayu na salama. Sai ya yi roƙo ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya amsa masa ta wurin wutar da ta sauko daga sama a bisa bagaden hadayar ta ƙonawa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 21

gani 1 Tar 21:26 a cikin mahallin