Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 21:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya tafi wurin Arauna, da Arauna ya ga Dawuda, sai ya fito daga masussukar ya tafi ya fāɗi rub da ciki a gaban Dawuda ya gaishe shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 21

gani 1 Tar 21:21 a cikin mahallin