Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 2:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyalan gwanayen rubutu waɗanda suka zauna a Yabez, su ne Tiratiyawa, da Shimeyatiyawa, da Sukatiyawa. Su ne Keniyawa na Hammat, Hammat kuwa shi ne mahaifin mutanen Rekab.

Karanta cikakken babi 1 Tar 2

gani 1 Tar 2:55 a cikin mahallin