Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Yahuza, maza, su ne Er, da Onan, da Shela. Waɗannan uku Batshuwa Bakan'aniya, ita ce ta haifa masa su. Amma Er, ɗan farin Yahuza, mugu ne a gaban Ubangiji, don haka Ubangiji ya kashe shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 2

gani 1 Tar 2:3 a cikin mahallin