Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sai Geshur da Aram suka ƙwace garuruwan Hawwotyayir ɗin daga gare su, har da Kenat da ƙauyukanta, garuruwa sittin. Duk waɗannan su ne zuriyar Makir mahaifin Gileyad.

Karanta cikakken babi 1 Tar 2

gani 1 Tar 2:23 a cikin mahallin