Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azuba, matar Kalibu ɗan Hesruna ta haifa masa 'ya'ya maza. Matarsa Yeriyot kuma ta haifi 'ya'ya maza, su ne Yesher, da Shobab, da Ardon.

Karanta cikakken babi 1 Tar 2

gani 1 Tar 2:18 a cikin mahallin