Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu mutane kuwa suka je suka faɗa wa Dawuda abin da ya sami mutanen. Sai ya aiko a tarye su, gama an ƙasƙanta mutanen nan da gaske. Sai sarki ya ce, “Ku zauna a Yariko, har lokacin da gyammanku suka tohu sa'an nan ku iso.”

Karanta cikakken babi 1 Tar 19

gani 1 Tar 19:5 a cikin mahallin