Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya ce, “Zan nuna alheri ga Hanun ɗan Nahash, gama tsohonsa ya nuna mini alheri.” Don haka Dawuda ya aiki manzanni su yi wa Hanun ta'aziyyar rasuwar tsohonsa.Fādawan Dawuda suka zo ƙasar Ammon wurin Hanun, domin su yi masa ta'aziyya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 19

gani 1 Tar 19:2 a cikin mahallin