Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ammonawa suka ga Suriyawa sun gudu, su ma suka gudu daga gaban Abishai, ɗan'uwan Yowab, suka shiga birni. Sa'an nan Yowab ya komo Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Tar 19

gani 1 Tar 19:15 a cikin mahallin