Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya kwaso tagulla mai yawan gaske daga Beta da Berotayi, biranen Hadadezer. Da su ne Sulemanu ya yi kwatarniya, da ginshiƙai, da kayayyakin Haikali.

Karanta cikakken babi 1 Tar 18

gani 1 Tar 18:8 a cikin mahallin