Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 18:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka kuma Dawuda ya ci Filistiyawa da yaƙi, ya mallake su, ya ƙwace Gat da garuruwanta daga hannunsu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 18

gani 1 Tar 18:1 a cikin mahallin