Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

tun lokacin da na sa hakimai su shugabanci jama'ata Isra'ila. Zan rinjayi dukan maƙiyanka. Banda wannan kuma na yi alkawari zan ci dukan maƙiyanka, in mallakar da su ga zuriyarka.

Karanta cikakken babi 1 Tar 17

gani 1 Tar 17:10 a cikin mahallin