Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 15:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Waɗanda aka tattaro ke nan, daga iyalin Kohat su ɗari da shirin ne. Uriyel shi ne shugabansu.

6. Daga iyalin Merari su ɗari biyu da ashirin, Asaya ne shugabansu.

7. Daga iyalin Gershon ɗari da talatin, Yowel ne shugabansu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 15