Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda yana saye da kyakkyawar taguwa ta lilin tare da Lawiyawa duka waɗanda suke ɗauke da akwatin alkawari, da mawaƙa, da Kenaniya shugaban mawaƙan. Dawuda kuma ya sa falmaran ta lilin.

Karanta cikakken babi 1 Tar 15

gani 1 Tar 15:27 a cikin mahallin