Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Shebaniya, da Yehoshafat, da Netanel, da Amasai, da Zakariya, da Benaiya, da Eliyezer, firistoci, suka yi ta busa ƙaho a gaban akwatin alkawarin Allah. Obed-edom da Yehiya su ne kuma masu tsaron ƙofar akwatin alkawari.

Karanta cikakken babi 1 Tar 15

gani 1 Tar 15:24 a cikin mahallin