Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce, “Kada wani ya ɗauki akwatin alkawari na Allah sai Lawiyawa kaɗai, gama su ne Ubangiji ya zaɓa domin su riƙa ɗaukar akwatin alkawarin Ubangiji, su kuma yi masa hidima har abada.”

Karanta cikakken babi 1 Tar 15

gani 1 Tar 15:2 a cikin mahallin