Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Lawiyawa suka zaɓi Heman ɗan Yowel, da Asaf ɗan Berikiya daga cikin 'yan'uwansu. Daga iyalin Merari kuma aka zaɓi Etan ɗan Kishi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 15

gani 1 Tar 15:17 a cikin mahallin