Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 14:4-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Ga sunayen 'ya'yan da aka haifa masa a Urushalima, Shimeya, da Shobab, da Natan, da Sulemanu,

5. da Ibhar, da Elishuwa, da Elifelet,

6. da Noga, da Nefeg, da Yafiya,

7. da Elishama, da Eliyada, da Elifelet.

8. Sa'ad da Filistiyawa suka ji an naɗa Dawuda ya zama Sarkin Isra'ila duka, sai dukan Filistiyawa suka haura, suna neman Dawuda. Da Dawuda ya ji labari, sai ya fita domin ya yi yaƙi da su.

9. Filistiyawa suka iso kwarin Refayawa suka fara fatali da shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 14