1 Tar 14:4-7 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ga sunayen 'ya'yan da aka haifa masa a Urushalima, Shimeya, da Shobab, da Natan, da Sulemanu, da Elishama, da Eliyada