Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya sāke yin roƙo ga Allah, Allah kuwa ya ce masa, “Kada ka hau zuwa wurinsu, ka kewaye ka ɓullo musu ta baya daura da itatuwan tsamiya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 14

gani 1 Tar 14:14 a cikin mahallin