Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Hiram Sarkin Taya ya aiki manzanni wurin Dawuda, su kai masa itatuwan al'ul, da magina, da massassaƙa domin a gina masa fāda.

Karanta cikakken babi 1 Tar 14

gani 1 Tar 14:1 a cikin mahallin