Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda da dukan Isra'ilawa suka yi rawa da iyakar ƙarfinsu a gaban Allah, suna raira waƙoƙi suna kaɗa, garayu, da molaye, da ganguna, da kuge, suna busa ƙaho.

Karanta cikakken babi 1 Tar 13

gani 1 Tar 13:8 a cikin mahallin