Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi magana da dukan taron Isra'ilawa, ya ce, “Idan kun ga ya yi kyau, idan kuma nufin Ubangiji Allahnmu ne, to, bari mu aika a ko'ina wurin 'yan'uwanmu waɗanda aka rage a ƙasar Isra'ila, mu kuma aika wa firistoci da Lawiyawa waɗanda suke tare da su a biranensu masu makiyaya domin su zo wurinmu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 13

gani 1 Tar 13:2 a cikin mahallin