Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 12:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kabilar Issaka akwai shugabanni ɗari biyu, waɗanda suka gane da halin da ake ciki, da abin da ya kamata Isra'ila ya yi. Su ne suke shugabancin 'yan'uwansu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 12

gani 1 Tar 12:32 a cikin mahallin