Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 12:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yake komawa Ziklag sai sojojin Manassa suka zo wurinsa, wato su Adana, da Yozabad, da Yediyayel, da Maikel, da Yozabad, da Elihu, da Zilletai. A sojojin kabilar Manassa, waɗannan shugabannin sojoji ne na dubu dubu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 12

gani 1 Tar 12:20 a cikin mahallin