Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan daga kabilar Gad shugabannin sojoji ne, waɗansu na mutum dubu, sauransu kuma ƙananan shugabanni ne waɗanda suke shugabancin sojoji ɗari.

Karanta cikakken babi 1 Tar 12

gani 1 Tar 12:14 a cikin mahallin