Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 11:26-47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne manyan jarumawan sojoji.Asahel ɗan'uwan YowabElhanan ɗan Dodo daga BaitalamiShamma daga HarodHelez daga FeletAira ɗan Ikkesha daga TekowaAbiyezer daga AnatotSibbekai daga HushaIlai daga AhoMaharai daga NetofaHeled ɗan Ba'ana daga NetofaIttayi ɗan Ribai daga Gibeya ta BiliyaminuBenaiya na FiratonHurai daga rafuffuka kusa da Ga'ashAbiyel daga ArabaAzmawet daga BahurimEliyaba daga Shalim'Ya'yan Yashen, maza, daga GizonJonatan ɗan Shimeya daga HarodAhiyam ɗan Sharar daga HarodElifelet ɗan AhasbaiHefer daga MekaraAhaija daga FeletHezro daga KarmelNayarai ɗan EzbaiYowel ɗan'uwan NatanMibhar ɗan HagriZelek daga AmmonNaharai daga Biyerot (Mai riƙe wa Yowab ɗan Zeruya makamai)Aira da Gareb daga YattirUriya BahitteZabad ɗan AlaiAdina ɗan Shiza (Shi ne shugaba a kabilar Ra'ubainu, yana da ƙungiyarsa mai soja talatin tare da shi)Hanan ɗan Ma'akaYoshafat daga MitnaUzziya daga AshteraShama da Yehiyel 'ya'yan Hotam, maza, daga ArowerYediyel da Yoha 'ya'yan Shimri, maza, daga TizEliyel daga MahawaYeribai, da Yoshawiya 'ya'yan Elna'am, mazaItma daga MowabEliyel, da Obida, da Yawasiyel daga Zoba,

Karanta cikakken babi 1 Tar 11

gani 1 Tar 11:26-47 a cikin mahallin