Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya kashe wani dogon Bamasare mai tsayi kamu biyar. Bamasaren yana da māshi mai kama da dirkar masaƙa a hannunsa, amma sai ya gangaro wurinsa da kulki a hannu, ya ƙwace māshin daga hannun Bamasaren, ya kashe shi da shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 11

gani 1 Tar 11:23 a cikin mahallin