Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ce wa mai ɗaukar makamansa, “Zare takobinka, ka kashe ni, don kada marasa kaciyan nan su zo su yi mini ba'a.” Amma mai ɗaukar makamai nasa bai yarda ba, gama yana jin tsoro ƙwarai. Saboda haka sai Saul ya zare takobinsa ya fāɗi a kansa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 10

gani 1 Tar 10:4 a cikin mahallin