Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka nan Saul ya mutu saboda laifin da ya yi wa Ubangiji, gama bai kiyaye maganar Ubangiji ba, saboda kuma ya nemi shawara wurin masu mabiya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 10

gani 1 Tar 10:13 a cikin mahallin