Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 1:22-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. da Ebal, da Abimayel, da Sheba,

23. da Ofir, da Hawila, da Yobab. WaÉ—annan duka su ne 'ya'yan Yokatan, maza.

24. Shem ya haifi Arfakshad, Arfakshad ya haifi Shela,

25. Shela ya haifi Eber, Eber ya haifi Feleg, Feleg ya haifi Reyu,

26. Reyu ya haifi Serug, Serug ya haifi Nahor, Nahor ya haifi Tera,

27. Tera ya haifi Abram, wato Ibrahim ke nan.

28. 'Ya'yan Ibrahim, maza, su ne Ishaku da Isma'ilu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 1