Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 1:1-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Adamu ya haifi Shitu, Shitu ya haifi Enosh,

2. Enosh ya haifi Kenan, Kenan ya haifi Mahalalel, Mahalalel ya haifi Yared,

3. Yared ya haifi Anuhu, Anuhu ya haifi Metusela, Metusela ya haifi Lamek.

4. Lamek ya haifi Nuhu, Nuhu ya haifi Shem, da Ham, da Yafet.

5. 'Ya'yan Yafet, maza ke nan, Gomer, da Magog, da Madai, da Yawan, da Tubal, da Meshek, da Tiras.

6. 'Ya'yan Gomer, maza, su ne Ashkenaz, da Rifat, da Togarma.

Karanta cikakken babi 1 Tar 1