Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sau uku a shekara Sulemanu yakan miƙa hadayu na ƙonawa, da na salama, da hadayar turare, a kan bagaden da ya gina wa Ubangiji. Ta haka aka gama ginin Haikali.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:25 a cikin mahallin