Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu yana da masu lura da aiki su ɗari biyar da hamsin, suna lura da masu aikin tilas a wurare dabam dabam da ake wa Sulemanu gini.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:23 a cikin mahallin