Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan Amoriyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa, da suka ragu a ƙasar, wato waɗanda ba mutanen Isra'ila ba, waɗanda mutanen Isra'ila ba su iya hallakarwa ba, Sulemanu ya sa zuriyarsu su yi aikin tilas na bauta, haka kuwa suke har wa yau.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:20-21 a cikin mahallin