Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Fir'auna ya haura, ya ci Gezer, ya ƙone ta da wuta, ya kuma kashe masu zama cikinta. Sa'an nan ya yi wa 'yarsa, wato matar Sulemanu, kyauta da Gezer ɗin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:16 a cikin mahallin