Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 7:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani abu kamar gammo mai tsayi rabin kamu a kan dakalin. Ginshiƙan kuma da sassan a haɗe suke da dakalin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:35 a cikin mahallin