Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda waɗannan kuma, Sulemanu ya sa shugabanni dubu uku da ɗari uku (3,300) waɗanda suke lura da aikin, da mutanen da suke yin aikin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:16 a cikin mahallin