Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 3:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan mutanen Isra'ila suka ji shari'ar da sarki ya yanke, sai suka girmama shi ƙwarai, gama sun gane Allah ya ba shi hikimar daidaita husuma sosai.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:28 a cikin mahallin