Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bauta wa gunkin nan Ba'al ya yi masa sujada. Ya kuma sa Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi fushi, gama ya bi halin tsohonsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:53 a cikin mahallin