Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da shugabannin karusai suka ga Yehoshafat, sai suka ce, “Lalle shi ne Ahab.” Sai suka juya don su yi yaƙi da shi. Yehoshafat kuwa ya yi ihu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:32 a cikin mahallin